News2 years ago
Kotu Ra Ɗaure Matashi Shekara 1 A Gidan Gyaran Hali Kan Satar Kayan Abincin 1,000
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Kotun Majistare da ke yankin Isabo a Abeokuta, ta yanke wa wani matashi mai suna Kazeem Salami, hukuncin ɗaurin shekara ɗaya...