DAGAYASIRSANIABDULLAHI Majalisar Dokokin jihar kano ta amince da dokar yin gwajin cutar kanjamau da ta Sikila da kuma sauran cututtuka kafin yin aure. Da yake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano, Alhaji Jibrin Ismail Falgore ya tabbatar da bukatar Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf na samar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dokokin jihar Kano, ta amince da kasafin kudin shekarar 2023, wanda hakan ke nuna wani gagarumin ci gaba ga ayyukan...