Rahotanni sun nuna cewa manoman Najeriya sun yi asarar kusan Naira tiriliyan 5 a cikin shekaru biyu da suka gabata, sakamakon manufofin gwamnati da suka haddasa...
Karuwar satar mutane da ake yi wa manoma a Jihohin Kwara, Filato, Taraba, Neja, da sauran jihohin tsakiyar Nijeriya na kara haifar da fargabar matsalar karancin...
Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen kafafen intanet na Jihar Kano, ta roƙi Gwamnatin Jihar Kano ta taimakawa manoma da iri da kayan aikin noma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daruruwan manoma ne ke cikin damuwa bayan da suka zuba milyoyin naira domin noman rani a kewayen dam din ‘Yan Ganau da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana cewa sama da kashi 60 cikin 100 na manoman jihar ba sa amfani da ingantattun shuke-shuke a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu manoma a Ƙaramar Hukumar Ɗanja sun nemi gwamnatin Jiihar Katsina da ta biya su diyyar gonakinsu da ta karɓa tsawon shekara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shirin nan na bayar da rance a harkar noma na ‘Anchor Borrowers’, wanda Babban Bankin Nijeriya ya kirkiro tare da jagoranta,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta bayyana cewa, bangaren noma ya tafka asarar naira biliyan 577 sakamakon ambaliyar ruwan da ta mamaye...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jahar Gombe, Muhammadu Yahaya, ya kaddamar da kwamitin tantance hanyoyin shanu, kiwo, farauta da gandun daji a jihar domin dakile...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Manoma a jihar Zamfara na cikin fargabar yin noma a bana, saboda kalubalen tsaro da jihar ke cigaba da fuskanta. Daya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Bola Tinubu za ta raba wa sabbin ‘yan Majalisar Tarayya naira biliyan 70, manoma a ba su tallafin naira biliyan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yayin wani gagarumin taro da suka yi a Abuja, Shugabanin Kungiyar kayayyakin da ake nomewa wato NACP, sun nuna damuwar...
Manoma dama sauran Al,ummar najeriya sun yi shirin futowa domin su cinciba Alhaji Atiku Abubakar zuwa kan karagar Mulki 2023. Mano dama sauran Al,ummar najeriya sunyi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe, ya yi kira ga bankunan kasuwanci da su kara bude sabbin rassa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Damina lokaci ne da ruwan sama yake sauka wanda hakan yake nuni da rani ya kawo karshe, inda al’ummomi...