News2 years ago
Rundunar Ƴan Sanda Sun Yi Nasarar Kama Mutum Biyu Masu Kera Bindigar AK47 A Bauchi
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta yi nasarar kama wasu mutane biyu dauke da kayan hadin bindigar kirar AK47 da alburusai a...