DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Alhamis wasu masu garkuwa da mutane suka yi garkuwa da mutane 19 a yankin Bwari da ke cikin babban birnin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An ceto mutane akalla 30 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a yankin Danko Wasagu da ke jihar Kebbi. Waɗanda...