News4 years ago
Ranar mata ta duniya: Google zai tallafa wa mata masu sana’o’i da dala miliyan 1
Daga mujahid danllami garba A yau Talata ne kamfanin Google ya sanar da bada tallafin dala miliyan 1 domin tallafa wa shirye-shiryen mata masu sana’o’i...