News4 years ago
Rukunin gidaje na ‘Buhari Estate’ na ‘yan sanda ne ba ‘yan bindiga ba – ‘Yan sandan Najeriya
Daga maryam bashir musa Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta musanta rahotannin da ke cewa ‘yan bindiga sun mamaye wani rukunin gidaje mai suna Buhari...