News2 years ago
Muna Goyon Bayan Haramta Ayyukan Haƙar Ma’adinai – Rundunar Sojojin Najeriya
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojojin Najeriya ta bayyana cewa za ta goyi bayan hana haƙar ma’adinai na wani lokaci, domin a samu damar magance matsalar...