Wata malamar jinya, Samira Nasiru Zubairu, ta gamu da farmakin wasu da ake zargin ‘yan kwacen waya ne dauke da makami a kusa da Fadar Sarkin...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Borno ta samu gagarumar nasara a kokarinta na yaki da aikata laifuka, inda ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi...