Wata tankar mai ɗauke da lita 33,000 na man fetur ta afkawa wani shagon gefen hanya, inda mutum ɗaya ya rasa ransa, hudu kuma suka jikkata....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tankar mai ta kuma faduwa jihar Niger, inda mutane suka je ɗiban ganima, kwanaki biyu bayan irin wannan abu ya afku da...
Wata tanka makare da bakin mai ta yi bindiga, sa’o’i kadan bayan gobarar da ta lakume Kasuwar Katako ta Bodija da ke Jihar Oyo....