News1 year ago
TCN Ya Samar Da Sabbin Taransfoma A Legas Don Ƙara Inganta Hasken Wutar lantarki A Jihar
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar da cewa ya karɓi karin sabbin transfomar wutar lantarki guda bakwai don ƙara...