News2 years ago
Wasu fusatattun matasa sun cinnanwa ofishin hukumar zaɓe wuta a Jahar Binuwe
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga Shalkwatar hukumar zabe ta ƙasa INEC na tabbatar da aukuwar wannan danyen aiki da matasa masu zanga-zanga kan matsalar tsaro...