Connect with us

News

’Yan Zanga-Zanga Sun Wawushe Kaya A Ofishin Hukumar NCC A Kano

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

Bata-gari Sun banka wuta a ofishin Hukumar Sadarwa ta Kada (NCC) da ke Kano inda suka kwashe kwamfutoci da kujeru wasu kayan aiki.

Bata-gari sun far wa ofishin Hukumar Sadarwa ta Kada (NCC) da ke Kano inda suka kwashe kwamfutoci da kujeru wasu kayan aiki.

Ana Fuskantar ‘Katsewar Intanet’ Yayin Da Ake Gudanar Da Zanga-zanga Kan Tsadar Rayuwa 

Masu tarzomar sun kuma cinna wuta a ofishin kafin daga bisani jami’an tsaro su kawo dauki a wurin.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending