Connect with us

News

Na daina yi wa ‘yan siyasar da ba na jam’iyyarmu ba waka – Aminu Ala

Published

on

AMINU ALAN WAƘA

DAGA MARYAM BASHIR MUSA 

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Shahararren mawakin Hausar nan, Aminu Ala ya ce ba zai kara yi wa wani dan siyasa waka ba idan har ba dan jam’iyyarsu ta ADP ba.

“Yanzu na tsunduma cikin siyasa tsundum sabanin a baya. Saboda haka ba zan kara yi wa kowa wakar siaysa ba idan har ma dan jam’iyyarmu ba.”

Advertisement

Majalisar Wakilan DALIBAI JAMI’AR KIMIYYA DA FASSARAR KANO, WUDIL. TA NUNA DAMUWA A KAN AMBALIYA DA TA SHAFI JAMI’AR .

Fitaccen mawakin dai ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar dan majalisar tarayyar a karkashin jam’iyyar Action Democratic Party, ADP, mai alamar littafi.

Advertisement

Hotuna a soshiyal midiya sun nuna Aminu Ala a jerin gwanon motoci na daga hannu a wani yanayi mai kama da na kamfe.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending