News
Hajjin 2023: Jihar kano ta buƙaci maniyyata su biya miliyan 2.5 kuɗin ajiya
Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Kano ta umarci maniyata aikin hajjin bana da su biya naira miliyan 2.5 a matsayin mafi ƙarancin kuɗin ajiya.
Hadiza Abbas Sanusi tace maniyatan za su biya kuɗin ne ta hannun hukumar, har zuwa lokacin da hukumar Alhazai ta ƙasa za ta sanar da ainihin kuɗin kujerar aikin hajjin na bana.kamar yanda ARTV ta rawaito
“Bayan da ƙasar Saudiyya ta ware wa Najeriya kujeru 95,000,
Advertisements
