Connect with us

News

Jihar kano zata kara rike kanbunta ta uwa a Arewa Idan aka habbaka harkokin Tarihi da Al’ada -bashir Hayatu jantule

Published

on

DAGA IBRAHIM AMINU

 

Advertisement

 

Kwararan Dan siyasar nan a  jahar kano  bashir Hayatu jantule yace jahar kano zata kara rike kanbunta ta uwa a Arewa Idan aka habbaka harkokin Tarihi da Al’ada

Advertisement

Ya bayyana haka ne a lokacin da yakai ziyara ofishin sakataren gudanarwa na hukumar kula da Tarihi da al’adu a jahar kano watao Arc. Ahmed Abba Kabir Yusuf.

A wajena kama ta ke yi da budurwa sharaf”, Cewar matashi mai soyayya da dattijuwa.

Wanda gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Eng Abba kabir Yusuf ta nadashi

Advertisement

Jantule ya kara da cewa kasan cewar Ahmed a wannan waje ba karamin cigaba zai kawowa jahar kano ba ta yadda yace dama cen dan gidan ne daga nan yafito kuma yasan zai yi iya kokarin na dan yaga ya kara ingantata fiye da yadda yasame ta a yanzu.

Ya kara da bashi shawara cewa ya kamata yabawa mara da kunya kuma yasani yanada kalubale masu tarin yawa kasan Cewar sa dan uwa ga shi mai girma Gwamna.

Advertisement

Daga karshe ya nuna jin dadinsa ga wannan dama da ya samu kuma dolene suma suci gaba da bashi shawara ta gari.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending