News
Shugaba Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisar Dattawa Kan Ciyo Bashin Dala Miliyan 516
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya nemi Majalisar Dattawa ta amince ya karɓo bashin dala miliyan 516 domin gudanar da aikin gina babbar hanyar Sakkwato zuwa Badagry.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa, aikin hanyar zai haɗa yankin Arewa maso Yamma da na Kudu maso Yamma, tare da rage tsayin tafiya da kuma kuɗaɗen sufuri.
Kwankwasiyya Ta Yi Allah-wadai Da Kalaman Da Asari Dokubo Ya Yi Kan Kwankwaso
Ana sa ran cewa sabuwar hanyar za ta rage lokacin da ake kwashe wajen tafiya daga Sakkwato zuwa Legas daga kusan awa 13 zuwa awa shida kacal.
Advertisements
