Connect with us

News

Ana Saran Gabatar Da Sunayen Ministoci A Yau

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

Yauce rana ta karshe da doka ta sahalle shugaban kasa ya mika jerin sunayen mutanen da yake son nadawa kan matsayin ministoci ga majalisar dokoki ta kasa domin tantancewa, Yayin da majalisar ke tsammanin karanta sunayen a zamanta na yau

Yau ce ranar karshe da kundin tsarin mulkin kasa ya kaiyade ga shugaban kasa ya mika sunayen ga zauren majalisar dattawa, a cikin kwanaki sittin da hawa karagar mulki.

Advertisement

Shin Da Gaske Ne Motsa Jiki Na saukar da hawan jiki

Hadimin shugaban kasa ta bangaren yada labarai, Jackson Akpabio ya tabbatarwa da manema Labarai a daren jiya cewar, Yaune za’a baiyana cikakkun sunayen mutanen da ake son nadawa kan matsayin ministocin.

Ya kuma bukaci ‘yan Najeriya da su dena yada jita-jita a maimakon haka su dan tsahirta domin jin sunayen a hukumance.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending