Connect with us

News

Tinubu ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano murnar cika shekaru 61 a duniya.

Published

on

DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO 

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano murnar cika shekaru 61 a duniya.

Advertisement

A wata sanarwa  ta bakin Ajuri Ngelale, mashawarcin shugaban kasa na musamman kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a, Tinubu ya amince da tsayuwar daka a siyasar Gwamna Yusuf, inda ya tashi ta hanyar siyasa tun daga mataimaki na musamman zuwa kwamishina kuma a yanzu.

2023: Shekarar  tsadar rayuwa da sace  ’yan makaranta

Shugaban na yi wa Gwamnan fatan samun nasarar gudanar da ayyukan sa.

Advertisement

Shugaban ya kuma yi addu’ar Allah ya kara wa Gwamna shekaru masu yawa cikin koshin lafiya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending