Connect with us

News

Jirgin Ruwa Dauke Da Mutane Sama Da 200 Ya Kife A Jihar Neja

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

A safiyar yau Juma’a ce aka wayi gari da kifewar wani kwale-kwale a sashen Dambo-Ebuchi na tekun Neja, wanda ya yi sanadiyar wasu mutane.

Advertisement

Waɗanda lamarin ya auku a gaban su sun shaida wa tashar Channels cewa, kwale-kwalen, wanda na wani mai suna Musa Dangana ne, yana tafe ne da fasinjoji sama da 200, ciki har da mata ƴankasuwa da masu aikin gona waɗanda za su tafi kasuwar mako-mako ta Katcha.

Yadda Jami’oi Masu Zaman Kansu Ke Rabon First Class Ga Dalibansu, Gaskiya Akwai Lauje Cikin Nadi —Kungiyar ASUU

A watan Oktoba ne aka samu kwatankwacin hatsarin nan a kwale-kwale a rafin Muwo Gbajibo da ƙaramar hukumar Mokwa na jihar ta Neja, inda mutane da dama suka rasu.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending