News5 years ago
Ƙone dazukan arewa ne kawai zai yi maganin aiyukan ƴan fashin daji — El-Rufai
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bayar da shawarar a ƙona dazukan arewa domin kakkabe ɓarayin daji da suka addabi yankin....