News4 years ago
Ƴan Majalisa 18 Cikin 22 sun amince da tsige Mataimakin Gwamnan Zamfara, Mahdi
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta jefa ƙuria’r amincewa da tsige Mataimakin Gwamnan jihar, Mahdi Aliyu Gusau daga kan muƙaminsa...