News2 years ago
Idan gwamnoni suka rage cin hanci za su iya biyan fiye da N60,000 —Ƙungiyar ƙwadago
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya NLC ta ce gwamnonin jihohin ƙasar za su iya biyan foye da naira 60,000 a matsayin mafi ƙarancin...