News4 years ago
Gwamna Ganduje Ya Taya Muhammad Jameel Yusha’u Murna A Matsayin Dan Arewa Na Farko Da Ya Zama Babban Editan Mujallar Siyasar Afirka.
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wani abin da ke zama tamkar kwarin gwiwa daga shugabancin siyasa ga matasa masana daga jihar Kano, wadanda...