News2 years ago
Gwamnan Jihar Borno BabaganaZulum Ya Bukaci Sojojin Nijeriya Da Su Kafa Sansani A Dajin Sambisa
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum ya bukaci sojojin Nijeriya da su kafa sansanin soji a dajin Sambisa, domin dakile ayyukan ‘yan ta’adda...