News8 months ago
Aƙalla Mata 95,000 Ne Ke Mutuwa A Kowace Shekara A Najeriya Sakamakon Shaƙar Hayaƙin Girki — Eyoanwan
Uwargidan Gwamnan Jihar Ribas, Eyoanwan Bassey Otu, ta ce aƙalla mata da ƙananan yara 95,000 ne ke mutuwa a kowace shekara a Najeriya sakamakon shaƙar hayaƙin...