Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Nijeriya (NDLEA) sun kama wani mutum mai suna Chidiebere Basil, mai shekaru 37, tare da wasu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi na Najeriya sun kama hodar ibilis da wasu muggan ƙwayoyi masu...
Daga yasir sani Abdullah Hukumar yaki da masu ta’ammali da miyagun kwayoyi ta Najeriya ta ce ta kama hodar Iblis ta hiroin da...