Gwamnatin jihar Kano ta rufe wasu kwalejojin koyon harkokin lafiya guda biyu da ke karamar hukumar Nasarawa bisa zargin karya doka, ƙa’idojin aiki da kuma rashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Katsina Umar Dikko Radda ya bayar da umarnin rufe dukkan makarantun kowon kiwon lafiya masu zaman kansu da ke faɗin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A kokarinta na cika wani bangare na ayyukanta na tabbatar da isasshiyar kariya ga lafiyar al’ummar jihar, Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Yaki da Yaduwar Cututtuka ta Kasa (NCDC), ta bukaci ma’aikatan lafiya da su zauna cikin shiri tare da...