Gwamnatin Jihar Kano ta shirya bitar kwanaki biyu domin inganta kwarewar ma’aikatan yada labarai daga kananan hukumomi 44 da kuma shugabannin sashen labarai na gidajen rediyo...
Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada kudirinta na karfafa hadin gwiwa da kafafen yada labarai na intanet domin inganta yada bayanai ga al’umma. Kwamishinan Yada Labarai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, a karon farko ya gana da ma’aikata da Shuwagabannin sassa na ma’aikatar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Finitiri, ya naɗa mutum 47 a matsayin masu taimaka masa a fannin yaɗa labarai . hakan na...