News2 years ago
Majalisar dattijan Najeriya na so a bai wa ƙananan hukumomi ƴancin kansu
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattijan Najeriya ta nemi Shugaba Tinubu ya shige gaba domin nema wa kananan hukumomi ‘yanci a wajen jihohi, wanda suka ce...