News2 years ago
Talakawa Na Fama da Tsadar Rayuwa :‘Yan Majalisa Sun Bukaci Gwamatin Tarraya Ta Gaggauta siyawa Shugaba Tinubu da Shettima sabbin Jirage
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN TUKUNTAWA Kwamitin tsaro a majalisar dokokin Najeriya ya bukaci gwamnatin tarayya ta gaggauta siyan sabon jirgin sama domin amfanin shugaban kasa, Bola...