Kamfanin Sufurin Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar cewa za a samu katsewar wutar lantarki a wasu sassan Arewa a ranar Lahadi, 28 ga Yunin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Samar da Wutar Lantarki na Kasa (TCN) ya ce katse wutar da ya yi wa Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shirye-shirye sun yi nisa na kara inganta hanyoyin samar da wutar lantarki a Abuja da kewaye. Ministan Makamashi,...