News3 years ago
Nasir El-Rufai na cikin mutum uku da ba a tabbatar wa mukaman minista ba
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai na cikin mutum uku da Majalisar Dattawan Nijeriya ba ta tabbatar wa mukaman minista ba....