Politics4 years ago
Zaɓen shugaban Najeriya na 2023: Buhari ya buƙaci ƴan takara a APC su je su sasanta kansu.
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya shawarci masu neman takarar shugabancin ƙasar a jam’iyyar APC su sasanta a tsakaninsu...