Connect with us

News

Ukraine ta ce Rasha za ta tura ƙarin dakaru 60,000 fagen yaƙi a Ukraine a sirrance

Published

on

Daga kabiru basiru fulatan

Ma’aikatar tsaron Ukraine ta fitar da wata sanarwa, wadda a ciki take cewa Rasha ta fara tura karin wasu dubban sojojinta zuwa Ukraine.

“Sanarwar ta ce “Yayin da Rasha ke tace sojojin, ta kan mayar da hankali kan wadanda suka fi kwarewa a fagen yaki.”

Advertisement

Ukraine ta ce bayan ta kammala tace su, Rasha na son tura kimanin sojoji 60,000 ne zuwa fagen daga a Ukraine.

Sai dai Rashar ba ta ce komai ba kan wannan tuhumar, kuma BBC ba ta tabbaar da sahihancin rahoton ba, amma a farkon watan jiya Shugaba Putin ya sanar cewa zai tura sojoji sababbin dauka zuwa Ukraine.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending