Connect with us

News

YANZU-YANZU: Mahaifiyar mataimakin ɗan takarar gwamna na NNPP a Kano ta rasu

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Hajiya Rabi Abdullahi, mahaifiyar mataimakin ɗan takarar gwamna na NNPP a jihar Kano, Comrade Aminu Abdulsalam ta rasu.

 

Advertisement

Ɗan takarar gwamna na NNPP a jihar, Abba Kabir Yusuf ne ya sanar da rasuwar a wani gajeren sako da ya yaɗa ta kafar WhatsApp a yau Asabar.

2023: Kwankwaso ya buƙaci ƴan Nijeriya da su yi nazari kan kundin manufofin mulkinsa

Advertisement

Sanarwar ta Abba Gida-gida ta ce za ayi jana’izar marigayiyar a masallacin Alfurqan da ke titin Alu Avenue a cikin birnin Kano da misalin ƙarfe 4 na yamma.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending