News
Aminu Kano Community Commercial College Goron Dutse Na Gayyatarku Taron Tsofaffun Dalibai Da Ta Saba Duk Shekara
DAGA AMINA ABDULLAHI MAI KANO
Kungiyar Tsaffin Dalibai na makarantar Aminu Kano Community Commercial College Goron Dutse dake kan Titin Aminu Kano Way na gayyatar yayanta Taron da ta Saba gabatarwa a duk Shekara a harabar makarantar.
Kasar Saudi Arabia tayi rashin babban malaminta : sheikh Saleh alshaiba
Date: Lahadi 23rd June 2024 ( Satu daya bayan Sallah da misalin karfe : 02:00 pm Prompt Venue: School Premises (Multi-Purpose Hall)
HALARTAR KA YANA DA MUHIMMANCI
Advertisements
