Sports
Haaland ya zama na farko da ya ci ƙwallo 10 a Premier da fara wasa shida a bana
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADINNI
Aston Villa da Manchester City sun raba maki a wasan mako na shida a gasar Premier da suka fafata a Villa Park.
Manchester City ta fara cin kwallo minti biyar da komawa zagaye na biyu ta hannun Erling Haaland.
Najeriya ta ci gaba da zama Tushen Dimokradiyya a Yammacin Afirka-Kamala Harris
Kwallo na 10 da ya zura a raga a wasa shida da fara kakar nan, shi ne kan gaba a yawan cin kwallaye a Premieer a bana.
Wanda yake da tarihin cin 10 a wasan Premier a wasa shida da fara gasar shi ne Mick Qumn na Coventry a 1992.
Saura minti 16 su tashi daga wasan ne Villa ta farke ta hannun Leon Bailey, hakan ya sa suka raba maki a tsakaninsu.
Za ku samu cikakken labarin idan kuka latsa nan
Advertisements
