Sports
Chelsea ta sanar da korar kocinta Thomas Tuchel
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN
A ranar Laraba ne Chelsea ta sanar da korar kocinta Thomas Tuchel wasanni bakwai kacal da fara kakar wasa ta bana.
A wata sanarwa da kungiyar ta fitar ta ce ta rabu da Jamusawa ‘yan sa’o’i kadan bayan an doke su da ci 1-0 a gasar zakarun Turai a Dinamo Zagreb.
Channels
Advertisements
