Connect with us

News

Rishi Sunak ya zama Firaiministan Burtaniya a hukumance

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

Rishi Sunak ya zama sabon firaminista Birtaniya bayan da Sarki Charles ya ba shi izinin kafa gwamnati.

Advertisement

 

Hakan ya tabbata ne a ranar Talata bayan ganawarsa da Sarki Charles din a Fadar Buckingham.

Advertisement

Labaran karya ne ke kara damalmala harkokin tsaro a Najeriya’

Rishi Sunak wanda dan asalin asar Indiya ne ya zama shi ne firaministan Birtaniya na 57 a tarihin kasar.

Advertisement

 

Kuma shi ne firaminista na uku da ya shiga Fadar Downing Street a wannan shekarar, sannan mafi kuruciya a cikin firaministocin da suka mulki kasar a shekara 20 da suka gabata.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending