News
Innah Lil Lahi Wa Innah Ilaihir Rajiun: Allah yayiwa Darakta a masana’antar shirya fina finai ta Kannywood Rasuwa
Innah Lil Lahi Wa Innah Ilaihir Rajiun
Advertisements
Advertisements
Allah yayiwa Darakta a masana’antar shirya fina finai ta Kannywood, Aminu S Bono Rasuwa.
Advertisements
Ya rasu a yammacin yau Litinin, bayan yanke jiki da yayi ya faɗi jim kaɗan bayan dawowarshi daga aiki.
Advertisements
Advertisements
Makusantanshi sun tabbatarwa da Premier Radio rasuwar jarumin masana’antar ta Kannywood.
Muna rokon Allah ya jikanshi ya sa Aljanna makoma.
Advertisements
