Uncategorized
Reshen matasan liman kano na 2 gwani muhamnad zahraddin ke gayyatar daukacin zuri’ar taron su
DAGA ABDURRASHID B.IMAM
A maddin limamin kano prof. Emirators sani zahraddin ke gayyatar daukacin Al’ummar zuri’ar limamin kano na 2 gwani Muhammad zahraddin taron ta data saba gabatarwa duk shekara domin sada zumuncin juna
A yayin taron akwai jawabai da masu mahimmaci da karrama wasu daga iyaye da kakanni na wannan zuri’ar
Boss Mustapha Ya Karyata Zargin Satar Dala Miliyan 6.3 Daga Bankin Kasa CBN
Taron zai gudana ne a ranar litinin 01-01-2024 a babban dakin taro dake makarantar koyan harshen larabci SAS kano dake kan titin gidan sarkin kano da misalin karfe 2:00 na rana
Allah ya bada ikon halarta amin summa amin
Sanarwa daga shugaban matasan zuri’ar limamin kano na 2 gwani Muhammad zahraddin bashir shehu ado
Advertisements
