News
Innalillahi wa inna ilaihirraji un :Allah ya yiwa tsohon kakakin majalisar wakilai Ghali Umar Na’abba rasuwa
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Allah ya yiwa tsohon kakakin majalisar wakilai Ghali Umar Na’abba rasuwa yana da shekaru 65 a duniya.
Na’abba Ya rike mukamin kakakin majalisar wakilai daga 1999 zuwa 2003
Na’abba ya karatu a Jami’ar ABU Zaria, inda ya karanta kimiyyar siyasa kuma ya kammala a shekarar 1979.
Nigerian Tracker ta ruwaito cewa Da safiyar Larabar nan ne tshohon shugaban majalisar ya rasu a Abuja.
Ko da yake har yanzu babu cikakken bayani kan rasuwarsa, majiyoyi sun ce za a yi jana’izarsa kamar yadda addinin Musulunci ya tanada a Abuja.
An haifi Na’Abba a ranar 27 ga Satumba,
1958.
-
News3 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
