Connect with us

News

Gwamnatin Jihar Kano Ta Amince Da Kashe Fiye Da Naira Biliyan 1 Domin Biyan Alawus Ga Jami’o’in Jihar

Published

on

DAGA  KHALIFA ADAM YAU

Gwamnatin jihar Kano ta amince da kashe fiye da Naira biliyan daya ga Jami’ar Yusuf Maitama Sule (YUMSUK) da Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote (ADUSTECH) Wudil domin biyan kudaden alawus na ma’aikatan jami’o’in.

Advertisement

Kwamishinan ilimi na manyan Makarantun jihar, Dakta Yusuf Ibrahim Kofarmata ne ya bayyana hakan a yayin taron hadin gwiwa karo na 3 da shugabannin manyan makarantu, hukumar bayar da tallafin karatu, da manyan ma’aikatar jami’o’in suka gabatar wanda aka gudanar a kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano.

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta kama wani mutum da buhu 45 na kayan maye.

Ya ce, gwamnan ya amince da Naira miliyan 279 ga jami’ar YUMSUK don biyan alawus da kuma karin Naira miliyan 66 don yin taron yaye Dalibai na jami’ar.

Advertisement

Hakazalika Leadership ta ruwaito cewa , ADUSTECH, ta samu kason kudi fiye da Naira miliyan 629 domin biyan ma’aikatan kudin karin aiki da kuma Naira miliyan 38 na alawus ga Malaman jami’

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending