Connect with us

News

An kama jami’an tsaron Najeriya dauke da kudin fansa Naira miliyan 60

Published

on

Daga mujahid danlami Garba

 

Wasu jami’an tsaro da ke dauke da Naira miliyan 60 sun shiga hannun hukumomi.

Advertisements
Advertisements

Jaridar PRNigeria ta ruwaito cewa an kama jami’an tsaron ne bayan da wasu suka fallasa cewa suna dauke da kudin fansa kuma suna kan hanyar kai kudin ne ga barayi daji.

Advertisements

Sojojin kasa na Najeriya tare da taimakon wasu dakarun sojin sama ne suka kai wani samame a yankin wada ya sa aka halaka wasu ‘yan fashin daji da kuma ceto wadanda aka yi garkuwa da su.

Advertisements
Advertisements

Wani jami’in tsaro na cikin gida ya shaida wa jaridar PRNigeria cewa “An kwace tsabar Naira miliyan 60 tare da man fetur da wasu bindigogi samfurin AK-47 da wayoyin hannu da kuma harsasai masu yawa.”

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending