Connect with us

News

ASUU: Kungiyar kwadago ta bukaci gwamnati takawo karshen yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i

Published

on

Daga kabiru basiru fulatan

 

 

 

Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki 21 data kawo karshen yajin aikin kungiyar malaman jami’o’I da ma’aikatan jami’a da ba malamai ba.

Wannan na kunshemee cikin wata sanarwa da ta fitar a karshen taron hadin gwiwa da tayi da wasu daga cikin kungiyoyin bangaren Ilimi.

Advertisement

Tuni dai harkokin koya da koyarwa suka tsaya cak a jami’o’in kasar nan sakamakon yajin aikin da suke cigaba da yi.

masu zamankansu da gwamnatin tarayya ta amince a kafa
Kungiyar kwadagon ta bukaci gwamnatin data gaggauta kafa kwamiti mai karfi da zai magance matsalar jami’o’in cikin kwanaki 21.

Kungiyar tace zata zauna da kwamitin gudanarwarta matukar wa’adin yak are gwamnati bata magance matsalar ba don yanke hukuncin da zata dauka na gaba.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending