Connect with us

News

Amurka na cacar baki da Rasha kan yaƙin Ukraine

Published

on

Daga yasir sani Abdullah 

 

 

 

Rasha ta zargi Amurka da rura wutar rikicin Ukraine bayan da Washington ta yi alkawarin aika wa Ukraine da wasu makamai masu linzami.

 

Advertisement

Moscow ta kira wannan alkawarin a matsayin tsokana, kuma ta ce hakan zai hana Ukraine ci gaba da tattaunawar sulhu.

Nijar ta hana fitar da man da aka tace a ƙasar zuwa ƙasashen waje

Sai dai sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken, ya ce makaman za su kara wa Ukraine karfi yayin tattaunawar sulhun.

 

Ya kuma ce gwanatn Ukraine ta yi alkawarin ba za ta yi amfani da makaman ba da za su iya harba wa har cikin Rasha, kuma Moscow na iya dakatar da kai hare-hare a Ukraine a duk lokacin da ta so.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending