News
An Kara Farashin Fetur Daga N165 A Najeriya
Daga yasir sani Abdullah
A karshe gwamnatin Najeriya ta kara farashin zuwa fiye da Naira 165 a hukumance.
Duk da cewa a baya akan sayar da man a wasu gidajen mai akan sayar da man fiye da hakan, a ranar Talata ne aka kafa farashin hukumance.
Ango da Amarya sun kulla yarjejeniyar cin pizza da kwaya daya tak a wata a Indiya 💞
Dillalan man fetur sun ce Gwamnatin Tarayya ta sahale musu karin farashin, kuma mun nemi jin ta bakin kakakin Hukumar Kula da Albarkatun Man Fetur (NMDPA), Apollo Kimchi, a safiyar Talata, amma ya yi gum.
Jadawalin kafin farashin da ya fara aiki a ya nuna za a rika sayar da man fetur Naira N184 zuwa N189 a yankin Arewa maso Yamma da Arewa maso Gabashin Najeriya — Karin na N24 shi ne mafi yawa.
A yankin Arewa ta tsakiya kuma za a rika sayarwa N179, a daukacin yankin Kudancin Najeriya kuma N165 zuwa N179 ko da yake ana sayarwa N169 a Legas, a Abuja kuma N174.
a yankin Arewa ta tsakiya kuma, an rika sayar da fetur a kan N179, duk da cewa ana sayarwa N169 a Legas, a Abuja kuma N174.
An kuma kara farashin daga a gidajen mai da ke yankin Legas daga N148.17 zuwa daga N160 zuwa 162.
Manyan rumubuan mai a yankin Warri/Ogbarra sun kara farashinsu zuwa tsakanin N162 da N165 a Fatakwal kuma an kara zuwa tsakanin N165 zuwa N167.
