Daga Yasir sani abdullahi Ƙungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban hukumar zabe ta...
Daga Muslim yunus Abdullahi A jiya ne dai da yammacin ranar asabar wasu yan bindinga sukayi garkuwa da wasu mutane guda biyu...
Daga Kabiru Basiru Fulatan Dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar kashe ’yan bindiga da dama a wani samame da suka kai yankin...
Daga Kabiru Basiru Fulatan Kafofin yada labaru a Amurka sun ruwaito cewar marubuci Salman Rushdie, wanda wani mutum ya caka ma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Muhammadu Buhari ya nada tsohon mai taimaka masa kan sabbin kafafen yada labarai, Bashir Ahmad, a...
Daga Yasir sani Abdullahi Mutane Sama da hamsin da bakwaine 57 suka rasa rayukan su a Wani asibitin jeka ka dawo na mayine a yankin worolamido a karamar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mahaddata alkur’ani da dama ne suka hadu a masallacin juma’a na Sheikh Ishaq Rabiu da ke Goron...
Daga Kabiru basiru fulatan Tijjani Ibrahim Gaya, na jam’iyyar APC da ke takarar sanata a Kudu maso Yammacin Jigawa, ya rasu. Ya rasu a wata asibitin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya ce kokarin da shugabanni baya suka yi musamman wadanda suka yi gwagwarmaya a jamhuriya ta farko,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jam’iyyar APC mai mulki ta ce ta shirya tsaf domin soma gangamin yakin neman zabenta na 2023. Gwamnan Filato wanda shi ne...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zata fara baiwa talakawan Najeriya guda miliyan 40 tallafin naira dubu biyar a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ƙungiyar kwadago ta NLC a Najeriya ta nemi gwamnatin Tarayya ta kara albashin ma’aikata da kashi 50 cikin 100 lura da yanayin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A karon farko tun 2005, an cire sunan Lionel Messi cikin jerin sunayen ‘yan wasa 30 da aka zaba don babbar kyautar...
Daga yasir sani abdullahi Bayanai game da binciken da FBI ta gudanar a gidan tsohon shugaban Amurka Donald Trump ranar Litinin a Florida sun nuna cewa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Sanannen marubucin nan na Burtaniya Salman Rushdie na can a wani asibiti da ke Amurka an makala masa na’urar taimako wajen numfashi,...
Daga Kabiru basiru fulatan Gwamantin Nijar ta samar da bataliya ta 14 ta yankin a Téra dake jihar Tillabery ,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnan Filato, Simon Lalong ya nemi afuwan mabiyan cocin Katolika kan kalamansa da suka jawo ce-ce-ku-ce lokacin da ya ke kare matsayar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ba za ta tsoma baki a shari’ar da ake yi wa tsohon...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon dan majalisar tarayya, Sanata Dino Melaye, ya bayyana cewa ba zai yuwu a tallata jam’iyyar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban gamayyar kungiyoyin matasan arewa mazauna Legas, Alhaji Ibrahim Ya’u Galadanci ya nuna takaicinsa da...