Connect with us

News

APC ta shirya tsaf domin soma gangamin yaƙin neman zaɓe – Lalong

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

Jam’iyyar APC mai mulki ta ce ta shirya tsaf domin soma gangamin yakin neman zabenta na 2023.

Advertisement

Gwamnan Filato wanda shi ne shugaban gangamin yakin neman zaben shugaban kasa ta APC, Simon Lalong, ya sanar da hakan ne bayan kammala sa ido kan gyara ofishin gangamin yakin neman zabensu da ke Abuja.

Gwamnan ya kuma gana da wasu ma’aikatar kwamitin yakin neman zaben, a kokarin tabbatar da cewa komai ya tafi daidai.

Advertisement

Ya kuma samu ganawa da ɗan takarar shugabancin kasa, Asiwaju Bola Tinubu, a hedikwatar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending